Malaman Makaranta
A cewar Dodo, dan Najeriyar ya harzuka tare da daukan wani karfen rodi da ya yi amfani da shi wajen dukan dan sandan a ka saboda ya ture shi bayan ya saba ka’idar bin layi a makabartar. Dodo ya cigaba da cewa nan da nan jami’an ‘y
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamishinan cikin gida na jihar Legas, Abdulhakeem Abdulateef ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 26 ga watan Yuli a yayin taron wata kungiyar addinin Musulunci mai suna Al-Habibbiyah da suka gudanar da
Hukumar inganta fasahar zamani ta kasa (NITDA) da Sheikh Isa Ali Pantami, ke jagoranta ta bude wata cibiyar raya fasahar zamani a jihar Katsina. A wata takardar sanarwa da jami’ar hulda da jama’a ta hukumar NITDA, Hadiza Umar, ta
Fusatattun malaman makarantar sun bayyana cewar tsawon shekaru 12 kenan da gwamnatin jihar Assam dake arewa maso gabashin kasar ta dakatar da biyan malaman makaranta 12,000 albashi. Daga cikin adadin, malamai 3,000 sun yi ritaya
A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta fili domin gina jami’ar karatun addini. Da yake sanar da hakan yau a wurin wani taro domin
Unguwannin da suka yi wannan ikirarin su ne; Na’ibawa ‘Yan lemo, ‘Yan Tasi, Mai Kalwa, Wailari, Kwarin Goje da Umarawa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Rahotannin sun bayyana cewar mazauna unguwannin na fama da lalace
Hammed ya ce budurwarsa ta kawo masa dalibar, shi kuma ya kwadaita da son kwanciya da ita bayan ya gane cewar bata taba sanin namiji ba. NAIJ.com ta tattaro cewa an tafi da dalibar unguwar Itowolo dake yankin Ikorodu dake Legas in
A yau ne makarantar horon lauyoyi ta kasa dake jihar Legas ta yaye lauyar nan musulma, Barista Amasa Firdausi, bayan an ki yaye ta a baya saboda ta ki cire hijabinta yayin da ake yaye ragowar abokan karatunta. A watannin baya ne
Duk batun tabarbarewar ilimi a Najeriya ba wani bakon abu bane, lamarin makarantar firamaren ta tsakuwa ya bawa jama’a da dama mamaki domin babu ko bulon a gininta. An yi amfani da dangar kara da bunu ne wajen kewaye wuraren da da
Malaman Makaranta
Samu kari