Malaman Makaranta
Kimanin wata daya bayan wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun ta tona asirin wani Farfesa da ke neman kwanciya da ita kafin ya bata makin cin jarabawa, wata dalibar jami'ar Legas (Unilag) ta sake fitowa inda ta ke
Hukumar kula jami’o’i ta kasa (NUC) ta saki jerin jami’o’in bogi 58 dake kasar nan saboda basu da rijista da gwamnatin Najeriya balle su samu lasisin gudanar da karatu. A saboda haka hukumar NUC ta ce jami’o’in basu da hurumin ba
Kamar yadda jaridar The Nation ta bayyana, daya daga malaman makarantar ne ya jiyo koken ta, inda cikin lalube ya riske ta kwatsam cikin wani bandaki na makarantar da wannan lalataccen bawa ya aikata ta'asa kuma ya kama gaban sa.
Za ku ji cewa Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta saki makudan kudin da su ka haura Biliyan 1 ga Malaman Jami’ar Tarayya ta Nsukka da su ka dade su na jiran tsammani. Tun 2009 dai wadannan kudi su ka makale.
Wannan karo mun shiga zauren addinin Muuslunci inda aka kawo maku goron Watan azumi. Mun jero maku abubuwan da ke karya azumi a watan Ramadan. Ga dai su nan kamar haka: ci, sha da shan sugari ko kuma jima’i da dai sauran su.
Ya kamata Malamai su guji fassara Qur’ani don dacewa da son ransu ko kuma don burge almajiransu, haka zalika su guji yin amfani da Qur’ani wajen cin mutucin mutane.” Inji Bello, wanda tsohon jakadan Najeriya ne a kasar Sudan
NAN ta rawaito cewar jama’ar rukunin gidajen 202 dake garin Maiduguri sun shiga halin dimuwa da juyayi biyo bayan kwakule idon wani mutum, ta karfin tsiya, dan gudun hijira dake zaune a unguwar. Majiyar NAN ta bayyana mata cewar,
Mun kawo jerin wasu kasurguman Malaman Musulunci A Arewacin Najeriya da aka rasa daf da azumin Ramadan a Najeriya. Daga ciki akwai Shehin Malamin Darikar nan watau Isiyaka Rabiu wanda ya rasu a makon jiya yana da shekara 90.
Za ku ji cewa Tsohon Shugaban kasar Najeriya a lokacin 1985 zuwa 1993 watau Babangida ko IBB ya aika ta’aziyyar Isiaka Rabi’u ga Musulmai da Mabiya ‘Darikar Tijjaniya. An jima ne dai za a bizne babban Malamin a Kano.
Malaman Makaranta
Samu kari