Malaman Makaranta
Za a sakewa jarrabawar WAEC ta kammala makaranta tsari bisa dukkan alamu inda shugaban hukumar ya ce a na yunkurin fara amfani da gafaka. WAEC za ta yi koyi da JAMB wurin shirya jarrabawar ta.
Wani ‘Dan Najeriya Mai karatun Digir-digir zai fito da maganin cutar tibi. Wannan Matashi ya na karatunsa ne PhD a Jami’ar Ilorin inda ya ke shirin kirkiro maganin cutar tarin tibi da ke fama da ita.
Saura shekaru 27 Bayin Allah su daina mutuwa idan har sun ga dama. Mutuwa za ta zama sai wanda ya ke so ya bar Duniya kamar yadda José Cordeiro da kuma David Wood su ka bayyana kwanan nan.
Ma'aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta tarayya ce ta shirya taron tare da hadin gwuiwar gwamnatin jihar Kano da hukumar UNICEF. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa an shirya taron ne domin tabbatar da samun
Kwanan nana wani Shehin Malamin kasar waje ya yi magana bayan an ba Isa Ali Pantami Minista. Wannan ba kowa bane sai Mufti Menk wanda ya aikowa Isa Ali Pantami sakon barka da addu’a.
Dakta Abubakar Kumo, sakatare a hukumar ilimi ta jihar (SUBEB), ya shaida wa gwamnan cewa ba a taba amfani da wurin ba tun da aka gina shi a shekarar 2015. Ya ce an yi ginin ne da niyyar tsarin karatun almajirai a karkashin hukuma
Hukumar kula da ingancin karatu da nagartar jami'o'in kasa (NUC) ta fitar da jerin sunayen wasu haramtattun jami'o'i 58 da ke Najeriya. NUC ta ce ta rufe jami'o'in saboda rashin samun lasisi daga gwamnatin tarayya da kuma rashin
Rundunar Yansandan jahar Legas ta gurfanar da wani Malamin makaranta dan shekara 33 mai suna Dare Olaleye gaban wata babbar kotun majistri biyo bayan zane wani dalibinsa mara kunya da yayi, har ya ji masa rauni.
Yanzu haka Ma’aikatan Jami’a za su sake shiga wani sabon yajin aiki a Najeriya. A ‘yan majalisar wakilai tarayya da dattawa su na ta faman kira ga Ma’aikatan jami’o’in su hakura su maida wukakensu.
Malaman Makaranta
Samu kari