Malaman Makaranta
NANS ta soma gajiya da yajin aikin da ake yi har ta kai ‘Daliban Najeriya na neman juyawa Malaman jami’a da Gwamnati baya. ‘Daliban na Najeriya sun ce za su yi bore daga Ranar 31 ga Watan Disamba idan har aka gaza yin sulhu.
A ranar Asabar, 29 ga watan Disamba, ne 'yan uwa da abokan arziki suka shirya liyafar taya Ahmed Baita Garko, murnar zama Farfesa na farko a kimiyyar na'ura mai kwakwalwa daga jihar Kano. Ahmed Baita Garko, dan asalin karamar huk
SERAP ta kai Buhari kara har gaban Majalisar dinkin Duniya saboda yajin aikin ASUU da ake yi. An dauki kusan watanni 2 kenan ana yajin aiki a jami’o’in Najeriya. Da farko kungiyar Malaman sun janye yajin aiki kafin su cigaba.
Majiyar legit.ng ta shaida mata cewar matan dake karatu a jami'ar mai matsuguni a garin Asaba na jihar Delta sun ce hanya daya da zasu tsira daga sharrin matsafan shine su daina amfani da dan kamfai kwata-kwata. Wata dalibar jami'
Shugaban hukumar kwastam, Hameed Ali, ya zargi malaman addini, da suka hada da limamai, da daurewa cin hanci gindi ta hanyar kin kushe mabiyansu dake aikata laifin cin hanci. Hameed Ali na wadannan kalamai ne yayin gabatar da jaw
Shugaban na wannan kalami ne a wurin bikin yaye manya da kananan jami'an hukumar kwastam da suka kammala karatu a kwalejin kwastam ta Abuja a jiya, Juma'a. Ya bayyana cewar yin hakan na daga cikin sabbin dokokin hukumar kwastam na
Ido na daga cikin halittun jikin mutum masu matukar muhimmanci. Da idanu ne mutane da dabbobi kan iya gani. Rashin idanu ba kankanuwar tawaya bace ga mutum ko dabba. Wasu daga cikin mutane ana haifar su ne da matsalar ido, wasu
DSP Sani, tsohon dogarin tsohon gwamnan jihar Kogi, Kaftin Idris Wada, ya ce ya bayar da kyautar ginin ne a matsayin gudunmawar sa wajen inganta aiyukan tabbatar da tsaro a jihar ta Zamfara. Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara
Legit.com ta ruwaito Shehin Malamin ya rasu ne bayan wata yar gajeriyar jinya, kuma ya rasu yana da shekaru saba’in da uku, 73, a rayuwa, kuma yam utu ne a garin Zaria ta jahar Kaduna, kamar yadda wani dan uwansa ya tabbatar.
Malaman Makaranta
Samu kari