Malaman Makaranta
Wani Bawan Allah wanda Haifaffen Najeriya ne ya zama babban Masanin tarihi a kasar Birtaniya. Wannan mutumi wanda Rabi-‘Dan Najeriya ne ya na cikin masu ilmin da ake ji da su yanzu a Duniya.
Ashe rashin tarbiya da shagwaba yara ya haddasa zinace-zinace a Jami’o’i kamar yadda Farfesa Ibrahim Garba na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya yi magana kan fasikanci da Yaran Makaranta.
Bayan bayyanar tonon sililin da ake yiwa malaman jami'a akan lalata da suke yi da dalibai su ba su maki, wata budurwa mai suna Busayo ta bayyana yadda tayi fama da wani dan iskan malamin jami'a...
Malamin jami'a dan kasar Ghana, Emmanuel Acheampong ya bayyana yadda wata dalibar jami'a 'yar Najeriya ta bashi lambar wayarta daga nan kuma ta fara turo masa hotunan ta tsirara. Da yake hira da gidan rediyon Ahotor FM, babban...
Kiki Mordi, 'yar jaridar BBC da tayi badda sawu domin ta tonawa malaman jami'a asiri akan abinda suke yi na lalata da dalibai kafin su basu maki, yanzu haka dai ta fara samun barazanar kisa daga wajen mutanen da wannan tonon...
A jiya ne Kotun Majistare ta tsare wasu Malaman Islamiyya da ke karantarwa a Jihar Kaduna. ‘Yan Sanda sun gurfanar da Malaman ne a gaban Alkali bisa zargin aikata wasu laifuffuka rututu.
Ma'aikatar kwadago da aiyuka ta tabbatar da karbar takardar neman yin rijista daga wa wata kungiyar malaman jami'o'i mai lakabin CONUA wacce aka kirkira daga cikin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU). A wata hira da shi ta wa
Hadaddiyar kungiyar malaman kwalejojin ilimi na Najeriya, COEASU, sun yi ma gwamnatin Najeriya barazana fadawa yajin aiki na dindindin matukar ba ta amince da bukatunsu ba
Hakan ne yasa Beatrice tare da wasu iyayen yara suka gudanar da zanga-zangar neman a kama malamin makarantar firamaren da ke garin Kabiangek, mai nisan kafa 270 daga Nairobi, babban birnin kasar Kenya. Masu zanga-zanga a wajen mak
Malaman Makaranta
Samu kari