Malaman Makaranta
Hukumar da ke gudanar jarrabawar gama Sakandare NECO ta ceci Sanatan Anambra, Ifeanyi Ubah, da kotu ta tsige daga Majalisar Dattawa saboda rashin takardu.
An kori wani malami a makarantar koyar da aikin jarida ta Najeriya wacce ta ke jihar Legas a kan laifin neman wata daliba da lalata. Kamar yadda Jaridar Linda Ikeji ta ruwaito, Tene John malami ne a makarantar koyar da aikin...
Da yake jawabi yayin bude kamfanin ranar Asabar, Obasanjo ya bayyana cewa ya bude kamfanin ne bisa hadin gwuiwa da wata 'yar Najeriya, Abisade Adenubi, wacce ke zaune a kasar Ingila. "Tunanina ne tun farko a samar da masana'antar
Ta wani tsarin babban bankin Duniya, Gwamnatin Najeriya ta tallafawa Matasa da Marasa karfi da fiye da Naira Biliyan 50 a jihohi 16.
Olabisi Olaleye malami ne a jami'ar Obafemi Awolowi dake Ile-Ife wanda ake zargin shi da neman lalata da wata daliba mai suna Mutunrayo Afolayan. Malamin yayi wa Afolayan barazanar cewa zata cigaba da faduwa matukar bata bashi...
Ke duniya, ina za ki da mu ne? gaskiya idan da ranka ka sha kallo, a nan an samu rahoton wani dalibin sakandari ya shiga hannun bayan ya kashe malaminsa ta hanyar caka masa wuka har sau biyu a kirjinsa.
Kaico! Allah Sarki, wasu miyagu yan bindiga sun sace tare da garkuwa da wasu malaman makarantar firamari guda biyu a kauyen Avbiosi na karamar hukumar Owan ta yamma a jahar Edo.
Wani shugaban makarantar sakandire a jihar Legas mai suna Samson Adeyemo, ya bayyana dangantakar da ke tsakanin shi da wasu tagwaye biyu a makarantar da yake shugabanta...
Wani Fasto ya tashi jina-jina sakamakon fitowar bororon roba daga Injilar da ya ke wa’azi. Nan aka rufe shi da duka, shi kuma ya shiga rusawa jama’a ihu ayi masa rai.
Malaman Makaranta
Samu kari