Malaman Makaranta
Skyline University Nigeria (SUN), jami'a mai zaman kanta ta farko a jihar Kano, tayi bikin daukan sabbin dalibai 82 a karo na farko da zasu fara karatun digiri a zangon shekarar 2018/2019. An dauki daliban ne a tsangayoyin karatu
Kwanan nan ne Matar shugaban kasa, Aisha Buhari, ta bayyana cewa; tana son samar da jami’a mai zaman kanta wacce za ta sanya wa jami’ar sunan mijinta ‘Jami’ar Muhammadu Buhari’. Wannan ya sa ASUU tayi kaca-kaca da ita.
Mun ji labari cewa kungiyar NUT ta Malaman Najeriya da ke jihar Adamawa, ta na sa rai cewa gwamnatin PDP da za a kafa kwanan nan a jihar za ta karawa Malaman makarantan jihar albash zuwa N32, 000 a duk wata.
Mun ji labari cewa wata Jami’a a Arewa za ta ba Dangote kyautar Digiri saboda taimakon da yake yi wa al’umma. Kwamared Hassan Adebayo Sunmonu shi ma zai samu shaidar Dakta tare da Alhaji Aliko Dangote.
Yayin da ake faman wahala, Izala sun tafi kasashen waje inda aka ce Sheikh Bala Lau da Kabir Haruna Gombe sun karbi Naira Miliyan 500 da kuma manya motoci daga wani gwamnan Arewa maso yamma a lokacin da ake yakin neman zaben 2019.
A jiya Laraba ne 17 ga watan Afrilu, wata yarinya 'yar shekara 17 ta bayyanawa wata kotu yadda shugaban makarantarsu ta sakandare, Samson Adeyemo, ya dinga kwanciya da ita har sai da ya yi mata ciki...
Shirin nan na ciyar da daliban makarantun firamare da abincin da aka noma a Najeriya (HGSFP) ya yi mamaya zuwa jihohi 30 na kasar nan ya zuwa yanzu, kamar yadda wani jawabi daga fadar shugaban kasa ya bayyana. Laolu Akande, babban
Za ku ji labarin rayuwar babban Malamin addini Jafar Adam inda wani Marubuci ya kawo mana tarihin rayuwar Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam. Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan Aljannatul-firdaus.
A yayin da duniya ke juyawa sau daya a cikin kowacce shekara, ana samun canjin yanayi daga damuna zuwa hunturu (sanyi) zuwa yanayi na zafi. A lokacin zafi, ana samun budewar rana, lamarin da ke kara dumama yanayin jiki da na muhal
Malaman Makaranta
Samu kari