Malaman Makaranta
An nada sabon Shugaban babbar Jami’ar nan ta FUDMA. Farfesa Aminu Ɗalhat Kankia ne zai rike mukamin rikon kwarya. Yanzu dai Jami’ar ta FUDMA ta samu Shugaba na 3 kenan a cikin shekaru 4 saboda rikicin cikin gida.
Kungiyar kwadago (NLC) na son gwamnatin tarayya ta fara biyan sabon ma fi karancin albashi ga dukkan ma'aikata da ke fadin Najeriya kafin bikin ranar watan Mayu. Mista Najeem Yasin , mukaddashin shugaban NLC, ne ya bayyana hakan
Shehin Qadriyyah na Duniya Sheikh AbdulJabbar Kabara yayi kira ga babbar murya a kan zaben Gwamna a Kano. Sheikh Kabara yace ta kai ana neman a kona jihar da rikici. Malamin ya fadi wannan ne a masallacin Ashabal Kahf da ke Gwale.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Kwamishina Singham ya kai ma Malaman wannan ziyara ne a ranar Asabar, 16 ga watan Maris na shekarar 2019, inda ya samu shuwagabannin darikan a babban ofishin kungiyar samarin Tijjaniyya dake Kano.
Akwai bukatar a biya makudan kudi kafin a saki Malamin da aka sace kwanaki inda ake neman Iyalin Ahmad Sulaiman su yi kashin N300m. Wani daga cikin Iyalin Malamin mai suna Ismail Bunyaminu ya bayyanawa ‘yan jarida wannan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin wadanda zasu wakilci Najeriya a fannin Maza akwai Alaramma Abdurrahman Bunu daga jahar Bornu, da kuma Yusuf Yahaya daga jahar Edo, dukkaninsu sun ciri tuta wajen rera karatun Qur’ani da tajwi
Wata jami’ar kasar Ingila dake garin Kent ta bayyana cewar ta gudanar da wani bincike dake nuna cewar nan bada dadewa ba maza zasu kare, su gushe daga doron kasa tamkar ba a taba halittar su ba. Kwararren masanin kimiyya jami’ar
Dazu mu ka ji cewa wadanda su kayi garkuwa da Malamin Izala sun tunbubi Iyalin sa. Wadanda su ka sace Malamin sun tuntubi Iyalin Malamin fiye da sau daya a waya inda aka fara tattaunawa da su.
Najeriya tayi rashin Farfesa Pius Adesanmi a hadarin jirgin sama da aka yi jiya. Babban Malamin na lugga yana cikin wanda su ka rasu a hadarin jirgi. Yanzu dais u 2 ne su ka riga mu gidan gaskiya daga Najeriya.
Malaman Makaranta
Samu kari