Malaman Makaranta
A hirar da gidan talabijin Legit.ng ya yi da wasu mabiya Shi'a a jihar Bauchi, sun bayyana cewa ana yaudarar 'yan Najeriya tare da siyasantar da batun ganin wat
Wannan shekara babu batun sallar idi a Garin Abuja saboda Coronavirus inji Majalisar Limamai. “Ana kira da cewa mutane su kara hakuri da bin dokokin hukuma.
A garin Douala, cutar COVID-19 ta ga bayan Frankline Ndifor wanda ya ke warkar da mutane. Ndifor ya taba tsayawa takarar Shugaban kasa a Kamaru a shekarar 2018.
Za ku ji cewa gwamnatin shugaba Buhari ta nada sabon Shugaban Jami’ar da ke Jihar Shugaban kasa. Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi ne ya zama Shugaban Jami’ar FUDMA
Da ya ke mayar da martani a kan kalaman matashiyar, Pantami ya yi ma ta wa'azi a kan cewa bai halatta a kira wani mutum da 'Dan aljannah' ba, tare da bayyana Al
Gwamnati ta bukaci ASUU ta koma aiki kafin a sake zama. Ministan kwadago, Chris Ngige ya ce idan Malaman Jami’a su na so mu sake zama, sai sun janye yajin aiki.
Majalisar Malamai a Kaduna ta roki Gwamna Nasir El-Rufai ya sassauta takunkumin kulle yi kira ga musulmai su tsaya tsayin-daka da addu’o’i a lokacin Ramadan.
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad, ya tabbatar da hakan a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita a daren ranar Alhamis. Kazalika, kakakin ma'aikat
A cikin jawabi da dan majalisar ya fitar ranar Laraba, ya bukaci gwamnati ta dakatar da shirin tare da yin amfani da biliyoyin da aka ware domi hakan wajen bunk
Malaman Makaranta
Samu kari