Malaman Makaranta
Jaridar Business Day ta ce Malamai sun yi kaca-kaca da gwamnati, sun ce an shafe watanni 7 babu albashi. Sannan ASUU ta ce babu maganar janye yajin-aiki a kasa.
Kwamitin tantance 'yan takara ya sanar da cewa za a gana da mutanen daya bayan daya a ranakun 29 da 30 ga watan Satumba na shekarar 2020 a dakin taro na 'Counci
Ana bukatar dukkan malamai da sauran ma su taimaka musu su koma bakin aiki daga ranar 3 ga watan Oktoba domin fara shirye-shiryen bude makarantu kamar yadda gwa
Kungiyar ActionAid ta fara gano barnar da ake yi da sunan ciyar da ‘Yan Makarantan gwamnati. Ta ce ta na binciken badakalar da aka tafka a cikin jihar Kaduna.
Yanzu nan mu ke jin cewa jami’an ASUU da SSANU sun rufe Shugaban Jami’a daga ofis da kowa bayan an bude Makarantu. An gagara komawa karatu ne saboda yajin aiki.
Rahotanni sun ce har yanzu Gwamnatin tarayyar Najeriya ta na tafka ta na warwarewa a kan komawa karatu. Ministan ilmi ya na kokwanton komawa daukar darasi a aji
Gwamnati ta tabbatar da shirin kare ‘Yan makaranta daga ta’adi kafin komawa aiki. A cewar UN, dalibai da sauran mutane za su fi jin dadin daukar darasi a haka.
Gwamnatin jihar Ogun ta bayar da sanarwar cewa da zarar daliban firamare na jihar sun koma makaranta a ranar 21 ga watan Satumba za ta yi musu karin aji kai...
Kungiyar malaman Najeriya reshen babbar birnin tarayya ta umurci malaman makarantun firamare da kada su koma bakin aiki idan aka bude makarantu saboda albashi.
Malaman Makaranta
Samu kari