Malaman Makaranta
Zanga-zangar #EndSARS ta sa Majalisa ta shiga taron gaggawa yanzu nan. Bayan nan an sake samun wata jihar da ta rufe mafi yawan Makarantun boko a makon nan.
Wani malami a Jami’ar tarayya da ke Birnin Kebbi, jihar Kebbi ya rasu a makon nan. Har yanzu ba a san wadanda su ka kashe wannan matashi ‘dan shekara 38 ba.
Ita kalendar 'Gregorian' an tsarata ne bisa lissafin shekarar haihuwar Jesus, yayin da ita kuma kalendar 'Coptic' an tsarata ne bisa lissafin daukar cikin Jesus
Jagororin ASUU za ta zauna da Gwamnati kan dogon yajin-aiki da ta ke yi a yau. Wakilan gwamnatin Buhari za su zauna da Kungiyar ASUU an jima da rana a Abuja.
Shugaban Kungiyar Sheikh Bala Lau ya ce har wadanda ba Musulmi ba sun sanya mana taimako" wajen gina Jami'ar Assalam ta kungiyar Izala da ake ginawa a Jigawa.
Shugabanni da ma su ruwa da tsaki a NANS sun dade su na gunaguni a kan jagorancin Mista Akpan saboda ya kara wattani 12 a kan zangon mulkinsa da ya fara tun wat
Mun ji Gwamnan Ribas ya fito fili soki yadda gwamnatin tarayya ta kara albashin Malamai. Wike ya ce su na jiran a sake duban yadda ake rabon arzikin Najeiya.
A jiya wani shugaban ASUU ya maidawa Hon. Chukwuemeka Nwajuiba martani. Ministan da ya ce Malamai su koma noma ya ji babu dadi a hannun kungiyar ta malamai.
Minista ya bayar da umarnin hada kai da hukumar ICPC domin gano gaskiya tare da warware matsalar da ake samu wajen biyan 'yan kwangila daga asusun gwamnati," a
Malaman Makaranta
Samu kari