Malam Ibrahim El Zakzaky
Kungiyar Islamic Movement In Nigeria (IMN) ta yi ikirarin cewa ta gano shirin da Gwamnatin Tarayya tayi na kashe wasu mutane yayin tattaki na Ashura da za suyi a Abuja da sauran biranen Arewacin Najeriya a ranar Talata domin a ce
Za ku ji abin da Pantami ya fada bayan zamansa Ministan sadarwar. Pantami ya ce idan mutum ya samu mukami bai bukatar barka domin mutanen da zai jagoranta ko shugabanta ko wakilta ya dace a taya murna.
Duk da kasancewarsa dalibi mai matukar hazaka da basira, kwamitin ladabtawa na jami'ar ABU ya amince tare da bayar da shawarar a kori Zakzaky tare da shugaban kungiyar dalibai Musulmai a jami'ar, Sani Daura, saboda rawar da suka
Ibrahim Zakzaky ya fasa kwai game da inda a ka tsare shi inda Malamin ya bada labarin duk halin da ya ke ciki a Najeriya. Ashe Zakzaky da Mai dakinsa su na cikin wani lumbutsetsen gida ne ba kurkuku ba.
Mabiya kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, sun sha alwashin dawo da zanga-zangarta na yau da kullun a kasar, sakamakon takunkumin da gwamnatin Najeriya ta sanya wa shugabansu, Sheikh El-Zakzaky.
Suhaila, ‘yar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, tace mahaifinta na fama da matsanancin guba a jikinsa wanda ka iya sanadiyar mutuwarsa.
Babban almajirin El-Zakzaky, Muhammad Ibrahim Gamawa ya ce za su nemi tafiya wata kasar cikin zabin Malasiya, Indunsiya ko kuma Turkiyya.
Shugaban kungiyar yan uwa Musulmai na Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya sake sabon jawabi daga kasar Indiya inda ya je yin magani. A cikin sabon bidiyon El-Zakzaky ya zargi gwamnatin Najeriya da shirga karairayi dangane da asibi
A daren jiya ne gwamnatin tarayya tayi ikirarin cewa shugban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya saba dokokin belin da kotu ta bashi kafin ya tafi kasar India neman magani. Jawabin da Farmanen
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari