Malam Ibrahim El Zakzaky
Sheikh Mohammed Yakoob, dan uwan shugban kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya yi fashin bakin kan rayuwan shugaban na 'Yan Shi'a tun yana kuruciyya zuwa girmansa musamman yadda Iran tayi amfani
Rahotanni sun kawo cewa mutanen kasar Indiya sun fara murna da farinciki da batun zuwan Shugaban kungiyar yan Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, tun bayan da wata babbar kotun Kaduna ta bayar da belinsa domin ya je India
A ranar Laraba, 17 ga watan Yuli, ne rundunar 'yan sanda ta sanar da dokar hana duk wata zanga-zanga a cikin Abuja domin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyar al'umma. An saka dokar ne biyo bayan gumurzun da aka sha tsakanin jami'a
Jagoran kungiyar Izala ta Najeriya JIBWIS (Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatis Sunna), Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya shawarci gwamnatin Najeriya da cewar ya kamata ta yiwa jagoran 'yan shi'a Sheikh Ibrahim Zakzaky adalci.
Hasashen jama’a sun nuna cewa an samu rabuwar kai a tsakanin mabiya mazhabar Shi’a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. Hakan ya biyo bayan banbancin ra’ayin da aka samu daga mambobin kan batun janye zanga-zanga.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Suhaila ta bayyana haka ne daga kasar Dubai, inda tace babu gudu babu ja da baya game da zanga zanga, don haka ta yi kira mabiya Shia dasu yi watsi da umarnin kungiyar IMN na dakatar da zanga zangar.
Gidauniyar Al-Thaqalayn wacce ta kasance bangare guda na kungiyar Shi’a ta bayyana kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wacca Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ke jagoranta a matsayin na jabu.
Kwanan nan ne wata Kungiya ta caccaki Iran bayan ta nemi a saki Zakzaky. Wannan Kungiya ta gargadi Gwamnatin Najeriya ta bi a hankali da Iran a kan shiga sharo ba shanun da ta ke wa kasar.
Aranar Lahadi 28 ga watan Yuli Sanata Shehu Sani, ya shimfida wasu shawarwari hudu da yake ganin zasu kawo karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a tsakanin gwamnatin Tarayya da kuma kungiyar IMN da aka fi sani da kungiyar shi'a.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari