Malam Ibrahim El Zakzaky
Bayan fitowarsa Sambo Dasuki ya ce babu wani sabani tsakaninsa da Shugaban kasa. Haka zalika Kanal Dasuki ya shaidawa Duniya cewa bay a fama da wata rashin lafiya.
Babban Faston Angilikan na Zariya ya yi wa Gwamnan Kaduna albishiri da fushin Ubangiji idan ya rusa wani coci ya gina kasuwa. Faston ya ce an gama magana kan takardun filin cocin tun zamani gwamnatin Namadi Sambo.
Kungiya musulmi mabiya akidar shi’a ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya saki shugabansu, Sheikh Ibraheem Zakzaky. A ranar Litinin da ta gabata ne kungiyar ta koka da cigaba da tsare shugaban kungiyar, tare da...
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya amince a batar da Miliyan 100 domin gyara gidajen mari. Gwamnatin Kaduna ta amince da maida gidajen irin samfurin ginin zamani.
Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta tara Malamai sun yi wa Najeriya addu’o’in musamman. Hajiya Buhari ta yi wa Maza huduba su yi koyi da Annabi a Ranar Mauludi.
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wacce aka fi sani da Shi'a ta karyata rahoton cewa ta bude kofar sulhu tare da gwamnatin tarayya akan cigaba da haramta ayyukan kungiya.
Sai dai kungiyar ta tabbatar wa da al'ummar kasar nan cewa, za ta gudanar da tattakin nata cikin lumana da kwanciyar hankali ba tare da cuzguni ko kuma dakile hakkin kowane bil Adama ta kowace siga.
Kaoje yace a ranar 10 ga watan Satumba, 'yan kungiyar IMN wadanda aka fi sani da 'yan shi'a sun take dokar gwamnatin tarayya ta hanyar fitowa don tattakin ranar Ashura
A ranar Alhamis din da ta gabata ne musulmi mabiya aqidar Shi'a suka birne mutane 4 'yan kungiyar da suke zargin 'yan sanda da kisansu a Talata a jihar Bauchi yayin tattakin da suka yi a ranar Ashura. An katse tattakin yayin gamuw
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari