Malam Ibrahim El Zakzaky
Mun ji cewa Fasto Mbaka ya debo ruwan dafa kan sa bayan ya caccaki ‘Dan takarar PDP Obi. Malamin addinin Kirista ya fusata cocin sa da hudubar da ya soki ‘Dan takaran na PDP. Yanzu dai ana shirin hukunta Malamin.
Kungiyar Musulman Inyamuran Najeriya tace tun da Najeriya ta zama kasa guda ba su taba karuwa ba. Kungiyar ta SEMON nemi Shugaba Buhari ya rika nada wadanda su ka cancanta a mukaman Gwamnati kuma ya guji kabilanci.
A game da rufe Zakzaky mun ji cewa ‘Yan Shi’an Kasar Iran sun sha alwashin koyawa Najeriya hankali inda su ka yi barazanar kifar da Gwamnatin Buhari saboda rufe Jagoran na Shi’a da ake cigaba da yi babu dalili Najeriya.
Za ku ji cewa Buhari, Osinbajo da sauran manyan kasa sun halarci gangamin wani Fasto da aka yi jiya. Muhammadu Buhari da Mataimakin Yemi Osinbajo sun sa albarka wajen wannan taron na Kiristoci da aka shirya a cikin Abuja.
Kun ji cewa Shia sun shirya zanga-zanga jiya. Yanzu dai Jami’an tsaro sun damke wasu ‘Yan Shi’an a Garin Zaria saboda tattakin Ashura da su kayi. Kwanaki ne ma aka cika kwana 1000 da Gwamnatin Najeriya ta cafke Zakzaky.
Za ku ji cewa Shugaban IMN yayi kwanaki 1000 a garkame a Najeriya. Har yanzu Mabiya Shi’a su na cigaba da yin zanga-zanga a Abuja. ‘Yan Shi’an na nema Gwamnati tayi maza ta saki El-Zakzaky kamar yadda Kotu ta nema.
A ranar Alhamis dinnan ne wata babbar kotu a jihar Kaduna ta sanya 4 ga watan Oktobar nan ya zamo ranar da zata zauna akan bukatar belin shugaban kungiyar 'yan uwa musulmi wato Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky da matar shi Zinat...
Zirga - zirga ta tsaya cak jiya a cikin birnin Kaduna sakamakon tattakin da mabiya aqidar shi'a suka yi don tunawa da ranar Qudus ta duniya. Sunyi tattakin ne cikin lumana a titin Ahmadu Bello, inda suka nuna bukatar su ta...
Za ku ji Marigayi Jafar Mahmud Adam wanda Malamin Musulunci ne ya samu Takwara don ku wa ‘Diyar Shehin Malamin ta haifi Yaro da aka sa wa suna Ja’afar kwanan nan. Ana dai sa rai wannan yaro ya gaji Iyayen sa wajen sanin addini.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari