Malam Ibrahim El Zakzaky
Za ku ji cewa a makon nan da ya wuce wani Shehin Malami a garin Zaria mai suna Mustafa Isa Qasim yayi kira ga Gwamnati ta samawa Matasa aikin yi. A hudubar sa ta Juma’a ya koka da yadda ake safarar miyagun kwayoyi.
Yaron yayi karin haske game da cutar kamar yadda Rariya ta ruwaito, inda yake cewa karancin bargon dake taimaka ma gwiwa ta yi aikinta yadda ya kamata ne ke janyo cutar, wanda hakan ke sanya mutum jin matsanancin zafi a duk lokaci
Farfesa Danladi na Jami'ar ABU yace yana alfahari da zama Direban Shugaban Shia. Shehin Malamin Jami'ar yace babu aibu wajen bautawa jagoran sa. Danladi yace aikace-aikacen sa ba su hana shi koyarwa a Makaranta.
Kkotun daukaka kara a Najeriya ta fara sauraron karar da gwamnatin tarayya ta daukaka, akan hukuncin da wata babbar kotun kasar ta bayar da umurnin a saki shugaban kungiyar Shi’a, Ibrahim El-Zakzaky a yau Litinin 23 ga wata.
Shugaban kungiyar 'yan Uwa Muslumi wato Islamic Movement in Nigeria (IMN) wanda da aka fi sani da Shi'a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, a karo na farko ya gana da manema labarai tun bayan da jami’an tsaro suka kama shi.
Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, daurarren shugaban kungiyar shi'a ta IMN, Islamic Movement of Nigeria) yana nan a raye bai mutu ba. A wata sanarwar ranar Juma'a a shafin dandalin sada zumunta, kungiyar ta shi'a ta yi karin haske saban
Rahotanni da sanadin jaridar The Guardian sun bayyana cewa, rashin lafiyar daurarren shugaban kungiyar shi'a ta Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tana ci gaba da tsananta inda yake fama da ciwon bugun zuciya da mutuwar ɓarin jik
Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilan da yasa suka ci gaba da tsare Kanal Sambo Dasuki mai ritaya da Ibrahim El- Zakzaky a gidan yari
A rana irin ta yau aka kashe Malam Ja’afar Mahmud Adam yana tsakiyar sallar asuba. Sheikh Ja’afar yana cikin manyan Malaman da aka taba yi a fadin kasar.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari