Mai Mala Buni
Daga karshe mukaddashin shugaban jam’iyyar APC na kasa, Victor Giadom, ya mika ragamar mulkin jam’iyyar ga shugaban kwamitin rikon kwarya, Gwamna Mai Mala Buni.
A kalla mutum 155 aka gano sun rasu a jihar Yobe a kwanaki shida da suka gabata bayan bayyanar alamar annobar Coronavirus. Mace-macen da ke faruwa a garin Gashu
Manyan mutane sune; tsohon mamba mai wakiltar Nguru/Machina/Karasuwa/Yusufari a majlisar wakilai ta kasa, Alhaji Baba Bukar Machina, Muazu Buraji, darektan ma'a
Gwamnatin jihar Yobe ta tabbatar da cewa babu wanda ya rasa ransa a jihar sakamakon annobar Coronavirus. Ta kuma musanta ikirarin cewa Gwamna Buni ya bar jihar.
Gwmnan ya ce ya bayar da umarnin bude kasuwanni a ranar Alhamis, 7 ga wata, da Juma'a, 8 ga wata da kuma ranar Litinin, 11 ga wata. Ya ce za a bude kasuwannin n
A ranar Laraba, 29 ga watan Afrilu, 2020 aka samu mai Coronavirus a Yobe. Jihohi 2 ne babu COVID-19 a Najeriya yanzu, bayan cutar ta harbi wannan Bawan Allah.
A Yobe, Gwamna da Mataimakinsa da manyan Ma’aikata sun bada gudumuwar 50% na albashinsu saboda yaki da COVID-19 inji Sakataren asusun da gwamnatin ta kafa.
Gwamnan jahar Yobe, Mai Mala Buni ya bayyana daukan matakin garkame jahar Yobe gaba daya daga ranar Talata, 31 ga watan Maris domin kare yaduwar annobar cutar C
Wasu daga cikin Gwamnoni a Najeriya su na cigaba da harkokin gabansu duk da sun hadu da masu Coronavirus. Irinsu gwamnonin Ogun, Kaduna, Taraba su na aikinsu.
Mai Mala Buni
Samu kari