Mai Mala Buni
Bayan gwamnan Neja, wani Gwamnan Arewa ya tafi Hajji jiya. Gwamna Mala Buni ya tafi kasar Saudi ne da wasu mutanensa. Kafin nan kun ji labari cewa Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamilla za su yi aikin hajjin bana.
Gwamnatin jahar Yobe ta kaddamar da rabon kayan abinci ga dubunnan mabukata dake jahar da suka hada da tsofaffi wanda karfinsu ya kare, zawara da mazajensu suka rasu, da kuma kanann yara marayu da suka rasa iyayensu.
Da yake kaddamar da aikin rabon gidajen sauron a fadar Sarkin Damaturu, gwamnan jahar Yobe, wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Idi Barde Gubana yace manufar aikin rabon gidajen sauron shine kare jama’a daga sharrin cizon sauro.
Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni ya amince da nadin Alhaji Abdullahi Gashua a matsayin Shugaban ma’aikatansa. Nadin zai fara aiki ne ba tare da bata lokaci ba.
Mai Mala Buni
Samu kari