Mai Mala Buni
A jiya ne APC ta watsawa ‘Dan takararta kasa a ido, ta ce babu alfasha a zaben Edo. An kammala zabe PDP ta yi nasara, amma Osagie Ize-Iyamu ya ce an yi magudi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, 21 ga watan Satumba, ya karbi bakuncin Gwamna Mai Mala Buni da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a fadar Villa.
Da alamu rigimar APC a Zamfara ta ki karewa, ‘Yan Marafa sun maidawa Uwar Jam’iyya martani, sun ce jam’iyyar APC za ta jawo rikici idan ta wargaza bangarensu.
Mai Mala Buni, shugaban rikon kwarya na APC ya yi umurnin dakatar da Alhaji Sirajo Garba shugaban bangaren Sanata Kabir Marafa na jihar Zamfara daga jam’iyyar.
Wasu daga cikin jiga-jigan jam'iyyar APC sun fara zawarcin kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa baki da daya tare da wasu mukamai na jam'iyyar kafin zaben.
A halin yanzu, shugaban kassa mUhammdu Buhari ya shiga ganawa ta musamman da Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sha alwashin shayar da 'yan Najeriya mamaki ta hanyar dawo da tsoffin mambobinta da suka fusata domin ci gaba da shugabanci a 2023.
Shugaba Buhari ya fadi hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron shugabanni ECOWAS da aka yi ranar Alhamis domin daukan matakan warware rikicin ka
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), sun sha alwashin kwato Edo daga hannun jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar.
Mai Mala Buni
Samu kari