Labaran Soyayya
Wata kyakkyawar budurwa ajin farko ta ba mutane da yawa mamaki yayin da bayyana kalar saurayin da take fatan shaafe ragowar rayuwarta da shi, tace talaka ne.
Wata budurwa ta dinga farin ciki da mijinta a soshiyal midiya kan yadda yayi mata ayyukan kauye kuma ta bayyana bidiyon domin nuna hazakarsa da soyayyarsa.
Wata mata ‘yar kabilar Ibo ta roki Ooni na Ife, Oba Adeyeye Oguwusi da ya aureta matsayin mata ta goma. Matar a wani bidiyo da ta bayyana tace ita ‘yar Abia ce.
Dangin wani mutum sun rika masa dariya bayan ya kamu da soyayyar wata mata makauniya. Mutumin mazaunin garin Arusha, a Tanzania, yana wurin aiki ne a lokacin da
Wani magidanci ya shiga tsantsar mamaki yayin da kunnensa ya jiyo masa tattaunawar da ake tsakanin matarsa mai ɗauke da juna biyu da kuma wata ƙawarta a waya.
Mazajen biyu basu san da junansu ba har sai da suka ci karo da junansu a hanya bayan mijinta na farko ya ari motarta don yin wasu zirga-zirga a cikin gari.
Wani mutumin kasar Malawi mai suna Francis Banda wanda ke zaune a yankin Ntcheu ya rushe gidaje biyu da ya ginawa matarsa da mahaifiyarta bayan ta rabu da shi.
An kai karar wani matashi ɗan kimanin shekara 30 a duniya, Akeem Bello, gaban kuliya bisa zargin damfarar budurwarsa miliyan biyu, ya angonce da wata daban.
Fidelis Ozuawala ya bayyana hoton wata takarda da budurwar ta fada soyayyarsa ta rubuta masa lambar wayarta a yayin da suka ci karo a cikin jama’a a Abuja.
Labaran Soyayya
Samu kari