Labaran Soyayya
A yayin da samun masoyi na gaskiya ya yi wuya a wannan zamanin, wasu masoya da suka fara alaka tun a makarantar firamare sun shiga daga ciki. Hotunansu ya yadu.
Birnin Kano ta yi cikar kwari a ranar Juma'a, 2 ga watan Satumba yayin da 'dan sarkin Kibiya, Alhaji Umar Usman ya auri diyar Sarkin Kano, Rukayya Aminu Bayero.
Da aka fara hirar, an tambaye ko zai iya bari matarsa ta kasane da wani na tsawon mako guda shi kuwa a bashi zunzurutun kudi har Naira biliyan 8.5 na kudade.
Shahararriyar jarumar kasar Ghana, Xandy Kamel, ta ce ita da talaka sun yi hannun riga domin ba zata sake aure ba sai mutumin da ya amsa sunansa mai arziki.
Wata budurwa ta sammaci saurayinta yana cikin bacci inda ta samu abun aski ta gwaigwaye masa gashinsa. Ta aske rashin gashin sannan ta tashe shi daga bacci.
Dubun wata matashiyar budurwa sun cika bayan kawayenta sun warware wani surkullen da ta yiwa saurayinta. Ta saka sunansa a cikin wani kwalba sannan ta rufe.
Bayan wuya sai dadi, hakan ce ta kasance ga wasu ma'aurata da ke rayuwa a cikin talauci a daki falle daya inda Allah ya azurta su. Yanzu haka sun mallaki gida.
Daga karshe wata budurwa yar Najeriya da ke auren Baturen Amurka ta hadu da mijin nata shekaru uku bayan daura masu aure ba tare da sun sanya junansu a ido ba.
Jama'a sun yi caaa a kan wani mai hoto bayan ya cafko kugun wata amarya a kokarinsa na koyawa angonta yadda za su yi tsayuwar daukar hoto, angon bai ji dadi ba.
Labaran Soyayya
Samu kari