Lionel Messi
Ronaldo ya shiga littafin tarihi bayan ya ci kwallo 700 a ban kasa. Yanzu Ronaldo ya shiga sahun manyan ‘yan kwallon Duniya irin su 805: Bican 772: Romario 767: Pele 746: Puskas 735: Muller 700.
Jiya ne wani Matashin ‘Dan wasan Internacional Ezequiel Esperson ya mutu. Dan wasan kwallon ya ruso wajen casu ne ya sheka barzahu bayan tsautsayi ta rutsa da shi yana tsakiyar ganuwarsa.
Cristiano Ronaldo ya fadi lokacin da zai yi ritaya daga buga kwallon kafa. Tauraron Duniya Ronaldo ya hararo karshensa ne a kwallo nan da ‘dan lokaci ba da yawa ba wanda hakan ya ba kowa mamaki.
Jiya da dare Cristiano Ronaldo ya ci kwallo 4 a wasan Portugal da Lithuania. Ronaldo ya dirkawa kasar Lithuania kwallaye 4 a raga shi kadai inda kasarsa ta samu nasara da ci 5-1.
Fitaccen dan wasan kwallon nan na duniya da tauraruwarsa ta haska a shekarun baya, Diego Maradona, ya bayyana cewa shawarwarin da ya bawa Lionel Messi ne lokacin da yake jagorantar kungiyar kwallon kafa ta Argentina ta saka ya...
Akwai yiwuwa da alamu Messi na iya barin Kungiyar Barcelona a karshen shekarar nan bayan Mai kulob din ya fito ya na cewa babu matsala don Messi ya tashi kafin karshen kwantiraginsa.
Ronaldo da Messi wanda tun daga 2018 zuwa yanzu, da su ake damawa a kwallo za su yi abin da ba a taba gani ba bayan Cristiano Ronaldo ya yi wa Messi tayin zaman cin tuwon dare.
Labarai na zuwa cewa an kusa samun yarjejeniya tsakanin Barce da PSG a kan Neymar. PSG za ta karbi makudan kudi da manyan ‘yan wasan Barcelona a kan ‘dan wasan na Brazil mai shekaru 27.
Idan mu ka koma kwallo, za mu ji cewa Cristiano ya na ganin cewa ya fi Messi. Babban ‘Dan kwallon na Duniya ya ce ya zagaya kungiyoyi da dama ya dauki kofi wanda ta na ya sha ban-ban da Messi.
Lionel Messi
Samu kari