An fidda sunayen gwarazan 'yan kwallo 100 a karni na 21
A wani sabon jeranto da wata kafar watsa labarai ta Birtaniya mai sunan Independent ta fitar, ta bayyana sunaye mafifitan 'yan kwallo 100 a karni na 21 da suka yi fice fiye da sauran abokanan sana'arsu.
Jaridar Independent ta fidda wannan jeranto na bajiman 'yan kwallo 100 duba da makin da kowanensu ya samu ta fuskar kwazon da suka yi a tamaula.
Babu shakka dan wasan gaba da kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo da kuma na kungiyar Barcelona, Lionel Messi, sun sha gaban dukkanin wani mai taka leda idan an kwatanta bajintar da suka yi a tsawon shekarun da suka shafe suna ci gaba sharafi.
KARANTA KUMA: Jami'an tsaro sun tarwatsa gangamin 'yan shi'a a Abuja
Kawo wa yanzu tauraruwar 'yan wasan biyu na ci gaba da haskawa da wasu masu hasashe ke ganin cewa ba za ta disashe ba a wani lokaci na nan kusa.
Ga dai jerin bajiman 'yan kwallo 100 wanda jaridar Independent ta kiyasta cewa ba'a yi kamarsu ba a karni na 21 da muke cikinsa.
100. Yaya Toure
99. Harry Kane
98. Daniele De Rossi
97. Bastian Schweinsteiger
96. Vincent Kompany
95. Karim Benzema
94. Sol Campbell
93. Pepe
92. Edwin van der Sar
91. Arturo Vidal
90. Angel di Maria
89. Diego Forlan
88. Radamel Falcao
87. Pierre-Emerick Aubameyang
86. Robin van Persie
85. Carlos Tevez
84. Gaizka Mendieta
83. Virgil van Dijk
82. Hernan Crespo
81. Rio Ferdinand
80. Toni Kroos
79. Juan Roman Riquelme
78. Thomas Muller
77. Mohamed Salah
76. Diego Godin
75. David Silva
74. Eden Hazard
73. Cesc Fabregas
72. Deco
71. Lilian Thuram
70. Nemanja Vidic
69. Marcelo
68. Ryan Giggs
67. Antoine Griezmann
66. Clarence Seedorf
65. Wesley Sneijder
64. Gabriel Batistuta
63. Fernando Torres
62. Ruud van Nistelrooy
61. Claude Makelele
60. Sergio Aguero
59. Cafu
58. Miroslav Klose
57. Kevin de Bruyne
56. Henrik Larsson
55. Xabi Alonso
54. Dennis Bergkamp
53. Gareth Bale
52. Gerard Pique
51. Robert Lewandowski
50. Javier Zanetti
49. Didier Drogba
48. Michael Ballack
47. Oliver Kahn
46. Ashley Cole
45. Pavel Nedved
44. N'Golo Kante
43. Kylian Mbappe
42. Alessandro Del Piero
41. Alessandro Nesta
40. Patrick Vieira
39. Zlatan Ibrahimovic
38. Roberto Carlos
37. Rivaldo
36. Roy Keane
35. John Terry
34. Paul Scholes
33. David Villa
32. Iker Casillas
31. Francesco Totti
30. Arjen Robben
29. Wayne Rooney
28. Raul Gonzalez
27. Manuel Neuer
26. Paolo Maldini
25. Dani Alves
24. Carles Puyol
23. Frank Lampard
22. Luka Modric
21. Samuel Eto'o
20. Neymar
19. Andrei Shevchenko
18. Steven Gerrard
17. Sergio Busquets
16. Luis Suarez
15. Luis Figo
14. Philipp Lahm
13. Gianluigi Buffon
12. Sergio Ramos
11. Andrea Pirlo
10. Fabio Cannavaro
9. Kaka
8. Zinedine Zidane
7. Thierry Henry
6. Ronaldo
5. Andres Iniesta
4. Ronaldinho
3. Xavi Hernandez
2. Cristiano Ronaldo
1. Lionel Messi
Sanarwa: Mun gode da kasancewarku tare damu yayin da shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Domin shawara ko bukatar ba mu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:
https://facebook.com/legitnghausa
https://twitter.com/legitnghausa
Asali: Legit.ng