Lionel Messi
Mun kawo maku jerin cefanen da za su iya girgiza Duniyar kwallo kafa a bana inda za ku ji cewa watakila a ga dawowar Mourinho a Ingila, Lampard ya koma Chelsea, kuma Neymar ya koma Sifen.
Jiya Litinin ne 27 ga watan Mayu mujallar ESPN ta wallafa sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma da suka fi kowa a duniya, mujallar ta wallafa sunayen 'yan wasan da kuma sunayen kungiyoyi da suke buga kwallo a shafinta na...
A wata kididdiga da aka yi, an gano cewar Messi ya zura jumullar kwallo 24 a ragar kungiyoyin kasar Ingila da suka hada da Manchester City, Manchester United, Chelsea, Arsenal da Tottenham. Amma wani abun mamaki shine, Messi bai
A ranar Asabar din da ta gabata ne dai kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta lallasa kungiyar Espanyol da ci 5-0 a gasar La Liga na wasan mako na 3 da suka kara
Ana zargi Dan wasan Real Madrid Ronaldo bai biya wasu kudin haraji ba. Haka kuma wasu 'Yan wasan irin Di maria ta tabbata cewa su masu laifi ne a gaban Hukuma.
Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo daga Tauraron Barcelona Lionel Messi. Messi yace ba shakka Cristiano Ronaldo babban Dan wasa ne.
Zuwa yanzu Messi ya zura kwallaye sama da 500 a kungiyar ta Basalona, kuma ya lashe gasar cin kofin kasar Sifen, La Liga sau 8, gasar zakarun nahiyar turai sau
NAIJ.com ta samu labarin cewa Messi da Iniesta sun dauki kofin La Liga takwas da Spanish Super Cup bakwai da kofin Zakarun Turai hudu da Copa del Rey biyar da E
A karshen mako ne, aka samu wani rudani wanda har sai da 'yan sanda suka dauke wani dalibi dan kasar Iran suka kai shi ofishinsu saboda yana kama da Messi
Lionel Messi
Samu kari