Lionel Messi
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
Yayin da annobar nan ta Coronavirus ta ke jikkata Mutanen kasar Sifen. Wasu Likitocin Kungiyar Barcelona sun kamu, amma ba a san ainihin halin da su ke ciki ba.
Manema labarai sun ce tsohon ‘Dan wasan Barcelona Ronaldo de Assis Moreira wanda ya fi shahara da Ronaldinho ya samu abin yi bayan da yake tsare a kurkuku.
Tauraron Duniya Lionel Messi zai biya Lauyoyi Biliyan 1.6 domin ya ceci rayuwar Ronaldinho. ‘Dan wasan zai yi wa Ronaldinho hallaci kana bin da ya yi masa.
Mun samu labari Cristiano Ronaldo ne ‘Dan kwallon da ya fi arziki; ya ba Dala miliyan 460 baya. Hakan na nufin ya sha gaban Lionel Messi.
A makon da ya gabata ‘Dan wasa Lionel Messi ya samu sabani da Eric Abadal. Messi bai ji dadin kalaman da Eric Abidal ya yi a kan ‘Yan wasan Barcelona ba.
Za ku ji wanene sabon Kocin kungiyar Barcelona Enrique 'Quique' Setién Solar wanda a lokacin da Kocin ya ke taka leda ya bugawa kungiyoyin kwallon kada da-dama.
A jiya da dare, Cristiano Ronaldo ya tafi da wata kyauta gida bayan ya rasa Ballon D’or. Ronaldo ya tashi da wannan babbar kyauta ta Gwarzon Seria A a daren da Messi ya lashe Ballon D’or.
A ‘Yan wasan kwallon kafa 30 da su ka yi zarra wajen kyautar Ballon D’or. Liverpool ta na da ‘yan wasa 7, Man City 5, Real Madrid da Juventus da Ajax sun samu 2. Bayern Munchen da Arsenal 1.
Lionel Messi
Samu kari