Lionel Messi
Kokarin da Messi yake yi na barin kulob din Barcelona ba akan kudi bane, saboda fitaccen dan wasan na kasar Argentina ya tara kudin da zai iya ciyar da kanshi..
A yau ne ‘Dan wasa Messi ya ki halartar atisaye da Barcelona bayan ya bukaci barin kulob. Messi ya yi kwanciyarsa a gida, ya ki zuwa filin wasan Barcelona.
Mun kawo hasashen Abubuwan da ke shirin faruwa da shararren 'dan wasan Duniya Lionel Messi. Za ku ji jerin kungiyoyin da za su iya taya ‘Dan wasa Lionel Messi.
Sabon Kocin Barcelona ya na so ya rabu da Luis Suarez da ‘Yan wasa 3. Kocin da Barcelona ta dauko ya na shirin korar ‘yan wasa don a samu kudin biyan ma'aikata
Ganin a karon farko tun 2007, Barcelona ta kammala kaka babu kofi ko na shan ruwa, game da ragargazar Bayern Munich, Barce za ta sallami Koci ta nada wani.
Tauraron Barcelona Messi ya zarce Cristiano Ronaldo yawan dukiya a 2020. A halin yanzu Messi ya doke Ronaldo, ya zama ‘Dan wasan kwallon da ya fi kowa arziki
Mun ji cewa wani Dan wasan Barcelona ya kamu da cutar COVID-19 daf da wasan Bayern Muni an yi maza an killace ‘Dan wasan kwallon Barcelona da ya harbu da cutar.
Kungiyar Bayern Munich za ta iya yin dace idan Lionel Messi ya gaza buga wasan Juma’a. jiya Messi ya gana da Likitoci ne sakamakon gwabje gwiwa a wasan Napoli.
Mun kawo jerin ‘Yan wasan kwallon kafan za su ji haushin soke Ballon D’or. Irinsu Messi. Ronaldo da Lewandoski ba za su ji dadin fasa bikin Ballon D’or ba.
Lionel Messi
Samu kari