Jihar Legas
Hukumar 'yan sandan jihar Legaas ta cafke wani malamin makarantar Sakandare da ta ke zargin shi da yi wa daliban makarantar da ya ke koyarwa dole wurin ganin sun ba shi hadin kai ya yi lalata da su. Ana tuhumar malamin da...
Majiyar Legit.ng data tattuna da Malam Bashir ta ruwaito wannan tattaki ya samo asali ne sakamakon wani musu daya kaure tsakaninsa da wasu abokanansa da suke ganin Buhari ba zai kai bantensa a zaben 2019 ba, inda shi kuma yayi alk
Majiyar Legit.ng ta ruwaito tun a ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 2017 aka fara sauraron karar, amma har yanzu Okocha bait aba gurfana gaban kotun ba, duk kuwa da umarnin da Alkalin kotun, Mai sharia Adedayo Akintoye ya bayar na
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye ne tayi wannan kira a ranar Alhamis a yayin da take ganawa da manema labaru, inda tace amfani da man sauya lauyin fata na haifar da cutar koda da kansar fata ga jik
Sai dai Allah Yasa akwai wasu jajirtattun jami’an Yansanda dake kan gadan, wanda sune suka hangi mutumin yayin da yake kokarin halaka kansa da kansa, inda suka yi wuf suka kamashi, tare da daukeshi daga kan gadar gaba daya, suka t
Wai ibtila’I ya rutsa da mutane da dama yayin da jirgin kasa cike da fasinjoji ya tuntsura daga kan layin dogo a daidai kasuwar dabbobi ta Ashade dake kusa da tashar Magoro, a cikin unguwar Agege ta jahar Legas, kamar yadda Legit.
Za ku ji cewa a jiya ne Gwamnan Legas ya kama wani Soja yana saba dokar hanya. Mai girma gwamnan jihar Legas watau Mista Akinwunmi Ambode ya nemi ayi ram da motor. Jama’a su na saba doka ne saboda su gujewa yawon motoci.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 20 ga watan Dasumba, zai kaddamar da wani katafaren aiki da aka kamalla ginin sa a tashar jirgin sama ta Nnamdi Azikiwe International Airport da ke birnin Abuja.
Majiyar Legit.com ta ruwaito wannan rikici ya faru ne a wata unguwa dake cikij garin Legas Badia Ijora, inda matasan kungiyar matsafa ta Aye da na Eiye suka far ma junansu ba kakkautawa, a dalilin haka ne mutane bakwai suka mutu.
Jihar Legas
Samu kari