Jihar Legas
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito lamarin ya faru ne da safiyar Alhamus 25 ga watan Oktoba, sai dai babu tabbacin abinda ya sabbaba wannan hatsari mai muni zuwa lokacin da muka tattara rahoton, amma shanu da dama sun samu munanan rauni
Kaakakin jami’ar, Ademola Adekoya ne ya sanar da haka a ranar Talata 9 ga watan Oktoba, inda yace hukumar jami’ar ta dauki wannan mataki ne bayan kammala taron majalisar koli na jami’ar karo na 119 daya gudana a ranar 4 ga watan O
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gurfanar da wadanda ake zargin ne a gaban kotun Majistri dake Ebute Meta akan tuhume tuhume guda biyu da suka hada da hadaka cikin aikata laifi, da kuma saduwa ba ta halastaccen hanya ba.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shi dai wannan matashi da ba’a bayyana sunansa bay a hau saman kololuwar gadarnan ce ta Third mailand bridge, inda daga nan ne yayi tsallen badake ya tsunduma cikin tafkin da nufin kashe kansa.
Hadaddiyar kungiyar kwadago daya kunshi NLC da TUC sun bayyana cewa zasu rufe duk wasu filayen sauka da tashin jirage dake Najeriya don tabbatar da duk ma’aikata sun bi umarnin kungiyar na shiga yajin aikin dindindin a Najeriya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Okoro ya bayyana kansa ne a shafin kafar sadarwar zamani ta Instagram, inda ya bayyana godiyarsa tare da mutunta shi da shugaban Birtaniya ta yi ta hanyar sanya rigar daya dinka mata.
Sai dai kaakakin rundunar Yansandan jahar, Chike Oti ya bayyana cewa sun kama mutane biyar dake da hannu cikin harin da aka kai ma jami’ansu, wanda yace a yanzu haka suna garkame a babban ofishin Yansanda dake kula da manyan laifu
“Sai dai a lokacin da suka hangi Yansanda, sai suka tarwatse, kowa ya ranta ana kare, amma jami’anmu sun samu nasarar damke mutane 57, zamu kaddamar da bincike akansu, kuma mu gurfanar dasu gaban Kotu da zarar mun kammala.” Inji K
Kamfanin wanda zai dinga samar da ganga 650,000 a kowacce rana, zai zamo kamfani mafi girma a nahiyar Afirka, ana tunanin sanadiyyar kamfanin Najeriya zata fita daga cikin halin matsalar tattalin arziki da take ciki, kuma zata...
Jihar Legas
Samu kari