Jihar Legas
Wani bincike da aka gabatar ya nu na cewa akwai wani gari a Najeriya da tunda aka kirkire shi basu taba samun wutar lantarki ba. A wata hira da manema labarai suka yi da mazauna garin, sun nuna rashin jin dadin su matuka da irin..
Shugaban hukumar 'yan sanda na kasa, Mohammed Adamu ya bada umarnin dauko jami'an 'yan sanda sama da dubu shida daga jihar Lagos a dawo dasu jihar Zamfara, da sauran jihohi da ake fama da matsalar tsaro a kasar nan...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito El-Rufai ya bayyana haka ne a garin Ikoyi na jahar Legas, yayin da yake jawabi a yayin taron wasu yan kungiyar ‘Bridge Club’ mai taken ‘Tattaunawar yamma da mai girma gwamnan jahar Kaduna, Mallam Nasir
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jiragen zasu fara sauke kayan da suka dauko ne daga ranar 23 ga watan Afrilu zuwa ranat 2 ga watan Mayu a tashohin jiragen ruwa na tsibirin Tin Can da kuma Apapa.
Legit.ng ta ruwaito Yusuf a Habeeb dukkaninsu mazauna layin Adepitan ne, cikin unguwar Alapere, a yankin Ketu na jahar Legas, amma da rikici ya kaure tsakaninsu sai Yusuf ya hau dokin zuciya ya burma ma Habeen wuka a ciki.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, A.O Salawu ce ta bada wannan umarni a ranar Juma’ar data gabata, inda ta nemi a daure mata Rasaki a gidan kurkukun Ikoyi, har zuwa lokacin da babban jami’I mai shigar da kara na jahar Leg
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu a daidai shingen ababen hawa dake kan titin Badagry na jahar Legas, yayin da Sojojin suke tafiya a cikin wata mota kirar Toyota Camry suka isa
Daliban makarantar Sakandaren Caro Favoured Schools, da ke unguwar Ajegunle cikin jihar Lagas, sun kirkiri wata sabuwar fasaha wacce za ta rage cunkoson ababen hawa a hanyoyin kasar nan. Daliban wadanda su ke ajin karshe...
Hukumar 'yan sandan jihar Legaas ta cafke wani malamin makarantar Sakandare da ta ke zargin shi da yi wa daliban makarantar da ya ke koyarwa dole wurin ganin sun ba shi hadin kai ya yi lalata da su. Ana tuhumar malamin da...
Jihar Legas
Samu kari