Jihar Legas
A yayin da dokar kulle ta ci gaba a jihohin Abuja, Ogun da Legas, wasu bidiyo sun fara yawo a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon dai an ga wasu mayunwatan
A kokarinta na rage ma jama’a radadin mawuyacin halin da aka tsinci kai a ciki a sanadiyyar annobar Coronavirus, gwamnatin jahar Legas ta bullo da tsarin ciyar
Gwamnatin jahar Legas ta bayyana cewa ta gano wasu sabbin mutane 119 dake dauke da alamomin annobar cutar Coronavirus, watau COVID-19 mai toshe numfashi...
Dazu cutar COVID-19 ta sake kashi wani Bawan Allah a Legas dazu nan. Yanzu wadanda su ka mutu a sakamakon wannan cuta ta COVID-19 sun ka kai mutane 6 a Legas.
Wasu ‘Yan iskan Gari sun tada hayaniya a Legas dalilin kara wa’adin takunkumin kulle. Yanzu haka Legas ta rikice bayan ‘Yan fashi da makami sun rika ta'adi.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da sallamar karin wasu mutane 6 da suka samu warkewa daga cutar covid-19, kamar yadda gwamnan jihar, Babajide Sanwoolu, ya sanar
An shiga halin tsoro a yankunan Mangoro, Ogba, Agege, Iyana Ipaja da kuma Dopemu da ke jahar Lagas, yayinda yan ta’adda ke yiwa mazauna yankunan fashi da makami
Kwamishinan lafiya na jahar, Farfesa Akin Abayomi, wanda ya bayyana hakan a shafin Twitter, ya ce a yanzu mutane biyar kenan suka mutu a jahar sakamakon corona.
A cikin wani jawabi da NCDC ta fitar a yammacin ranar Asabar, ta bayyana cewa an samu mutum daya da aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar a Legas, yayin da ak
Jihar Legas
Samu kari