Jihar Legas
Tsohon dan takarar kujerar gwamnan jihar Legas, Babatunde Gbadamosi, ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Legas sakamakon take dokar hana walwala da jihar
Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da siyasantar da tallafin naira biliyan 10 da ya ba jahar Legas na corona.
Gwamnatin jahar Lagas ta sanar da cewar wani mutum dan shekara 36 ya mutu sakamakon Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar ne ya tabbatar da hakan.
Wasu jama’a na gudun mutanen da suka dawo jahar Adamawa daga birnin Abuja da jahar Lagas kan tsoron kamuwa da cutar covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus.
Wasu daga cikin wadanda sakamakon gwaji ya tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19, kuma aka killcesu a asibitin cututtuka masu yaduwa (IDH) da ke
Da yake bayar da misali, Elkana ya ce mai shagon aski ko wanke kai zasu iya bude shagunansu domin yin sana'arsu matukar ba zasu tara jama'ar da suka wuce 25 a
Olu Okeowu sanannen dan kasuwa dan kasuwa ne kuma mai taimakon jama'a. Ya shirya tsaf don taimakon 'yan kasar nan da ke fama da dokokin hana yaduwar muguwar...
Mutanen da aka sallama suna cikin koshin lafiya, babu alamar gajiya ko damuwa a tare da su, kamar yadda jaridar The Nation ta rawaito. Duk da mutanen da aka sal
Cibiyoyin gwajin kwayar cutar coronavirus da ke aiki yanzu a Najeriya sune; na cibiyar NCDC da ke Abuja, asibitin kwararru da ke Irrua a jihar Edo, asibitn koya
Jihar Legas
Samu kari