Jihar Legas
Rundunar 'yan sandan jihar legas ta ce masu zanga-zanga sun harba jami'anta uku a ranar Litinin. Kakakin rundunar 'yan sandan ya ce an kai hari ofishinsu a yau.
Hankula sun tashi a yankin Igbo-Olomu na Ikorodu a jihar Lagas bayan rikici ya barke a tsakanin matasan Hausawa da Yarabawa, wanda ya yi sanadiyar zubar jini.
Tun da sanyin safiyar ranar Alhamis jami'an tsaro su ka mamaye filin taro na Nelson Mandela Freedom Park da ke Osogbo domin hana ma su zanga-zangar yin amfani
Daruruwan masu zanga-zanga sun mamaye unguwannin jihar Lagas domin nuna rashin jin dadinsu a kan manufofin gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, an kama 30.
Bacin ran rasa aiki ne yasa Solomon ya sha sinadari mai guba domin ya mutu, ya bar duniya, amma an samu nasarar ceto rayuwarsa da ya ke a asibiti lamarin ya far
Gwamnan Jide Sanwo-Olu na Jihar Legas ya ce ya taba yin aikin gyaran ruwa a shekarun baya. Ya bayyana haka ne wajen yaye daliban da aka koyawa aikin hannu.
Jami'an hukumar taimakon gaggawa ta jihar Legas, sun karba haihuwar wata mata mai suna Blessing wacce take zama a kasan gada. Ta haifa yaronta santalele namiji.
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama wani jami'in ta mai muƙamin saja, Anthony Kachukwu bayan budurwarsa, Justina Omofuna ta mutu a wani hotel a Surulere.
Wata mota dauke da fasinjoji har shida ta ci karo da jirgin kasa da ke tafiya dauke da fasinjoji a Oshodi da ke jihar Legas, gidan talabijin na Channels tace.
Jihar Legas
Samu kari