Jihar Legas
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Legas sun damke wani mutum da ke ikirarin zama basarake mai shekaru 72 mai suna Lateef Olarinde, dan shi da wasu mutum uku a
Mun samu labari cewa a jiya Hukumar kwastam ta tare kayan N10b a Najeriya, Jami’an Hukumar kwastam sun tare kayan N10b ne rana daya a kan iyakar Jihar Oyo.
Rahoton ta kafar watsa labarai ta TVC ta wallafa a shafin Twitter ya kuma ce Lanre Razak na daya daga cikin mambobin kwamitin mashawartan gwamnan jihar Legas.
Cutar korona ta yi sanadin rasuwar shugaban karamar hukumar Onigbongbo a Legas, Mr Babatunde Oke. Ya rasu a ranar Laraba a asibitin St. Nicholas da ke Legas.
Tsohon dan majalisa, Oluomo Segun Olulade, wanda ya wakilci mazabar Epe ta II, ya koma kasuwancin kwashe shara kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Instagram.
A ranar Talata ne mai bawa sugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro, Babagana Monguno, ya bayyana cewar safarar miyagun kwayoyi na daga cikin abubuwan da ke ka
Da safiyar yau, Laraba, ne jami'an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) suka kama Olawale Bakare da wasu sauran mutane shida da ke sanye da huluna ruwan dorawa a y
An samu hargowa tare da kadawar zuciyar jama'a bayan wasu jirage biyu sun yi karo da juna a sashen sauka da tashi na kasa da kasa da ke filin jiragen sama na Mu
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Jihar Legas
Samu kari