Jihar Legas
‘Yan Sanda sun yi ram da Limami da Mata masu zaman kansu a Legas da Ondo. An kama wadannan mata masu zaman kansu ne su na gantali a lokacin kullen Coronavirus.
Dazu nan wuta ta ci gidan man NNPC ana tsakiyar fama da annobar COVID-19. Gobarar nan ta barke a wani gidan man NNPC da ke Unguwar Ogba ne a cikin Garin Legas.
A cewar gwamnan, akwai bukatar a rage yawan gawarwakin mutane da aka ajie a dakunan ajiyar domin samun wurin da za a ajiye sabbin gawarwakin mutanen da suka mut
A yau ne gwamnatin jihar Legas ta sanar da rasuwar wani majinyacin cutar Korona a jihar. Hakan ya kai jimillar mace-mace sakamakon cutar a jihar zuwa 19. Ma'aik
Zuwa yanzu an samu mutane 117 da suka warke daga cutar a jahar Legas, yayin da akwai wasu mutane 582 da suke dauke da cutar a jahar, daga cikin mutane 981 dake
Jimillar mutanen da aka tabbatar su na dauke da kwayar cutar a Najeriya ya zama 981. A cewar NCDC, mutum 78 ne su ka kamu da kwayar cutar a Legas, 14 a Abuja
Sashen bincikan manyan laifuka na 'yan sandan jihar Legas da ke Yaba ta damke wata mata mai suna nene Steve a kan zarginta da ake da kashe mai aikinta mai suna
Kungiyar likitoci da ke aiki da jihar Legas ta bayyana cewa likitoci 3 ne na kungiyar suka kamu da cutar coronavirus a jihar, jaridar The Nation ta ruwaito. Shu
Gwamnonin, a karkashin kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), sun cimma wannan matsaya ne bayan sauraron bayanai daga gwamnonin jihohin Lagos, Bauchi, Oyo da Ogun a
Jihar Legas
Samu kari