Jihar Legas
A kalla matafiya 40 ne da ke kan hanyar zuwa Legas daga Kano aka tare a jihar Niger. Hakan na cikin wata takarda da sakatariyar labaran gwamnan jihar ta fitar.
Shugaban PTF, Dakta Sani Aliyu, ya shawarci gwamnatocin jihohi a kan kwantar da duk wani mai dauke da kwayar cutar korona, inda ya bayyana cewa zai fi dacewa a
Kamfanin da ke kera maganin, Gilead Sciences, ya ce an gano cewa maganin ya na da tasiri a kan cutar covid-19 bayan an fara gwajinsa a kan ma su dauke da kwayar
Rahoton NBS ya nuna cewa kaso 40.1 na jimillar 'yan Najeriya su na fama da talauci. Hakan na nufin cewa fiye da 'yan Najeriya miliyan 82.9 talakawa ne a sikelin
Jami'an tsaron bankin sun dauki mutumin zuwa cikin rumfa, kuma sun fuskanci akwai zazzabi mai zafi a jikinsa, lamarin da ya sa wasu kwastomomin bankin fecewa da
Yayin da gwamnati ta sassauta dokar hana fita a jahohin Legas, Ogun da Abuja, likitoci sun gargadi y'an Najeriya game da hadarin annobar cutar Coronavirus.
Jami'an tsaro a Legas sun datse wata babbar motar daukan kaya da aka cakuda mutane a cikin shanu domin shigar da su cikin jihar. Babbar motar, wacce ta taso dag
A halin yanzu yawan wadanda cutar COVID-19 ta kashe ya tashi sama a Najeriya bayan COVID-19 ta hallaka Mutum 3 a Jihar Legas kamar yadda Gwamnatin Jihar ta fada
Bambarakwai, wai namiji da suna Hajara, a nan ma shugaban cibiyar yake da annobar Coronavirus na jahar Legas, Dakta Bowale Abimbola ne ya kamu da muguwar cutar.
Jihar Legas
Samu kari