Jihar Legas
NBC ta dade da gargadin kafafen yada labarai da ke Najeriya a kan su yi taka tsan-tsan da irin rahotannin da zasu yada yayin zanga-zanga domin gudun tunzura jam
Shugaban Majalisa ya ce Gwamnan Legas ya fada masa ana bukatar N1tr wajen sake gina Jihar Legas saboda rikicin #EndSARS da ya jawo masu asarar dukiya mai yawa.
Babban Jigon APC na kasa, Bola Tinubu ya ce shi ya mallaki The Nation da TVC kuma ya na da labarin za a kai wa The Nation da TVC hari kwanaki amma ya hakura.
A yayinda ake ci gaba da samun tashe tashen hankula a kasar, zuwa yanzu dai bata gari sun kai hare hare a wasu gidajen yari biyar a jihohi daban daban a kasar.
A ranar Alhamis ne hedikwatar rundunar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana dalilinta na kin cewa uffan dangane da harbe-harben da aka yi a yankin Lekki da ke jihar
Yan iskan gari na ci gaba da kone-kone da sace-sace a fadin jihar Lagas yayinda ake ci gaba da zanga-zangar neman a rushe rundunar tsaro na yan sandan SARS.
A cikin wani faifan sautin murya da ke yawo a dandalin sada zumunta, an ji Nnamdi Kanu ya na bawa 'yan kabilar Igbo umarnin su mamaye Lagos, ya tsayar da harkok
Kamar yadda jaridar ThisDay ta wallafa, an ji harbe-harbe tare da ganin mummunar wutar gobara ta tashi a gidan gyaran hali da ke Ikoyi a jihar Legas da ke kudu.
Gwamnan jihar Legas ya fito ya fadi yadda su ka yi da Shugaban kasa a daren Talata. Jide Sanwo-Olu ya ce ya kira wayar Shugaban kasa, amma aka ce bai kusa.
Jihar Legas
Samu kari