Jihar Legas
Wasu da ake zargin 'yan daba ne a zaga-zagar Edsars sun kona ofishin 'yan sanda da ke karamar hukumar Ifelodun na jihar Legas, a yau Talata, 20 ga wata Oktoba.
Ɗan gwagwarmaya ƴanchi, wanda ya jagoranci yaki da tozarci da muguntar ƴansanda a shekarar 2017 wanda kuma ya kasance jagaba a zangar-zangar kwanan nan, ya ce
Wanda suka halarci tattaunawar sun haɗa da babban attajirin nahiyar Afirka, Aliko Dangote, shugaban rukunin bankin UBA; Tony Elumelu, Gwamman babban bankin Naje
An shiga yanayi na tsadar kayan masarufi a jihar Lagas, sakamakon karanci da aka samu na wasu muhimman kayayyaki irn su kaji, masara, agushi, da dai sauransu.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a kan zanga-zangar da matasa ke yi a fadin kasa domin nuna kyama a kan zalu
A yayinda ake cci gaba da zanga-zangar neman a kawo karshen SARS a sassan kasar, Gwamna Babajide Sanwo-Oluya na Lagas ya ziyarci shugaba Buhari a fadar Villa.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce ta kwace makaman da ke hannun jami'an sashen dakile fashi da makami FSARS na jihar. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, H
Zaharadden Sani, Jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), ya ce a tunaninsa kuskure ne jama'a su ke gudanar da zanga-zanga a kan jami'an 'yan
Rundunar 'yan sandan jihar legas ta ce masu zanga-zanga sun harba jami'anta uku a ranar Litinin. Kakakin rundunar 'yan sandan ya ce an kai hari ofishinsu a yau.
Jihar Legas
Samu kari