Jihar Legas
Jami'an hukumar kula da shige da fice, Kwastam, reshen Seme ta bankado sinki 3,186 na tabar wiwi da aka ɓoye a cikin tifa dauke da yashi, kamar yadda The Cable
Kafin zuwan ranar gangamin da Yarabawa zasu yi a jihar Legas na ranar 3ga watan Yuli, mai rajin kare hakkin Yarabawa Sunday Adeyemo ya tabbatar da cewa zasu yi.
Hankula sun fara tashi jihar legas sakamakon shirin zanga-zangar kafa kasar yarabawa da akee shirin yi ranar 3 ga watan Yuli wanda zai samu shugabancin Igboho.
Babbar kotun jihar Lagas ta tsige Injiniya Deji Doherty a matsayin shugaban jam'iyyar PDP mai adawa a jihar tare da dawo da dawo da daura Dr Adegbola Dominic.
Jihar Lagas wacce take a matsayin cibiyar kasuwancin Najeriya ta hau sahu na biyu a cikin birane mafi wahalar zama a duniya bayan birnin Mumbai ta kasar India.
An halaka jami'in dan sanda sannan anyi awon gaba da wasu yan kasar China su hudu da ke aiki a layin dogo na Legas zuwa Ibadan kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Mataimakin shugaban kasan Najeriya Yemi Osinbajo ya bayyana irin shugabannin da Najeriya ke bukata domin a samu ci gaba da hadin kan kasa a fadin kasar duk.
Jami'an Yan sanda a Jihar Legas sun harba hayaƙi mai sa hawaye kan masu zanga-zangar June 12 da suka taru a wajen shakatawa na Gani Fawehinmi domin tarwatsa su.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa 'yan Nigeria cewa gwamnatinsa a halin yanzu tana aikin daukan sabbin jamian yan sanda 10,000 don karfafa tsaron kasa.
Jihar Legas
Samu kari