Jihar Legas
Lagos - Shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasar nan PDP reshen jihar Lagos, Adegbola Dominic, ya rigamu gidan gaskiya, za'a sassauta tutocin PDP zuwa rabi.
Yayin da 'yan Najeriya ke sha'awar barin Najeriya, wata baturiya ta gaggauta barin kasar ta ta Rasha domin samun mazauni a najeriya. Da N41,000 kacal ta shigo.
Khalifan tijjaniyya a Najeriya kuma tsohon sarkin Kamo, Muhammad Sanusi II, yace duk masu fafutukar ballewa daga Najeriya basu sam abinda suke aikatawa ba.
Jami'an NDLEA sun kama wani da ake zargin dillalin miyagun kwayoyi ne da ya yi yunkurin fitar da hodar ibliss wato koken da ganyen wiwi mai nauyin 69.65kg.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA tana cigaba da tabbatar da shirinta na kama masu safarar miyagun kwayoyi da kwace kwayoyin a hannunsu kamar.
Najeriya na da abubuwan mamaki, sannan komai a Najeriya na da asali. Mun kawo muku rahoton asalin sunayen wasu jihohi da yadda suka samo asali a tarihinsu.
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa rashin lafiya ta kai babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, Landan, Gwamnan Lagos ya karyata hakan yayin da yakai masa ziyara.
Wasu mutane ɗauke da makamai, sun kutsa kai cikin wata coci a jihar Lagos, inda suka harbe fasto a kan munbarin cocin ya na tsaka da yiwa wata mata addu'a.
Yayin da ake zargin ko jagoran jam'iyya mai mulki APC, Bola Ahmada Tinubu, jinya yake a Landan, wasu hotun sun watsu inda aka hange shi tare da gwamnan Lagos.
Jihar Legas
Samu kari