Jihar Legas
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas a jihar Legas a ranar Litinin ya ceto matafiya daga gungun wasu mutane da suka kware wurin yi wa masu ababen hawa da mot
'Yan bangar siyasa a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, sun kashe wani dan siyasar Najeriya da aka fi sani da Ekpo yayin taron jam'iyyar All Progressives Congress.
'Yan daba wadanda aka fi sani da Area Boys a jihar Legas suna musayar wuta da jami'an tsaron hadin guiwa a Apapa dake jihar Legas a halin yanzu, Daily Trust.
Wasu makarantu masu zaman kansu a jihar Legas sun garkame kansu saboda tsoron barkewar Annobar Korona a wannan lokaci. Tuni suka kai rahoto ga ma'ikatar ilimi.
Majalisar dokokin jihar Legas ta gabatar da kudurin da zai hana 'yan sanda gabatar da masu laifi a gaban 'yan jarida saboda wasu dalilai da ta bayyana na tsaro.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Legas ta gabatar da wasu mutane 47 da aka kame yayin zanga-zangar kafa kasar Yarbawa a jihar Legas. Za a gurfanar dasu a kotu gobe.
Rikici ya rincabe a yankin Ojota na jihar Legas yayin da masu zanga-zangar kafa kasar Yarabawa suka bijirewa umarnin 'yan sanda suka fara zanga-zanga a Legas.
Sunday Igboho, mai rajin kare hakkin Yarbawa, ya sha alwashin yin gangamin ƙasar Yarbawa da shi da mabiyansa suka shirya yi a Legas a ranar Asabar, Daily Tru
Jami'an hukumar kula da shige da fice, Kwastam, reshen Seme ta bankado sinki 3,186 na tabar wiwi da aka ɓoye a cikin tifa dauke da yashi, kamar yadda The Cable
Jihar Legas
Samu kari