Lafiya Uwar Jiki
A cewar ta, "mahaifiyata ta ji matukar ciwon jin labarin, a cikin kuka ta dinga yi min tambayoyin me tayi min da zan yi mata haka tare da fada min cewa zai saka mata guba tunda har na iya boye mata maganar na canja addini na tsawo
Wasu karnuka guda biyu da aka tabbatar sun ci tuwon amalar, su ma sun mutu. Daya daga cikin 'ya'yan matar yana da shekaru 12, shi kuma dayan shekaru 14. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Ekiti, Caleb Ikechukwu, ya tabbatar da fa
Sanannen abu ne cewa ciwon ciki wani ciwo ne da yake yawan samun mutane da dama a cikin al’umma, sai dai yawancin abinda ke janyo ciwon ciki ba wani babban lamari bane, don haka kana iya maganceshi cikin sauki ta hanyar amfani da
wacce ta kammala karatu a makarantar kwalejin kimiyyar lafiya da ke garin Ningi a jihar Bauchi, ta haifi 'ya'ya uku mata da yaro daya namiji a ranar 3 ga watan Yuli a asibitin Birgham da ke jihar Filato. Mijin Nyarum, Luka Bot Bal
Masu hikimar zance sunce tsufa labara ne, don haka idan har mutum na son ya tsufa da karfin shi ba tare da wahala ba, ya zama dole ya lazumci yin wasu abubuwa da zaran ya kai shekarun gangara.
Kakakin rundunar 'yan sandan ya ce wanda ake zargi da aikata laifin 'shafi mulera' yana da nakasa (bukata ta musamman) "Hedikwatar 'yan sanda na gudanar da bincike ta hannun ofishin mu da ke Ogui domin warware rudanin da ke tattar
Wani kwararren likitan yara mai suna Ovo Ogbinaka yayi sharhi aka illar da ke tattare da yawan shan ruwan sanyi a jikin dan adam. Ya bayyana cewa ya gano hakan ne a wani bincike da ya gudanar akan shan ruwan sanyi.
A cewar wani shaidar gani da ido, hatsarin ya ritsa da marigayin ne yayin da yake tuka babur dinsa domin zuwa wurin aikinsa bayan ya baro gidansa dake unguwar 'Birged' a karashin karamar hukumar Nasara. Shaidar ya bayyana cewa wat
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana sake bullar cutar Kyanda a nahiyar Turai, inda alkalumman da ta fitar suka nuna cewa, kimanin mutane dubu 90 ne suka kamu da cutar, daga watan Janairu, zuwa Yuni na shekarar da mu ke ciki.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari