Labarin Sojojin Najeriya

Shugaba Khama na kasar Botswana ya sauka daga mulki
Shugaba Khama na kasar Botswana ya sauka daga mulki
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A wannan makon, Shugaba Ian Khama na kasar Botswana ya kammala ziyarar bankwana da al'ummar kasar kafin ya sauka daga mulki a ranar Asabar inda zai mika mulkin ga mataimakin sa don rikon kwarya kafin gudanar da wata zaben.