Labarin Sojojin Najeriya
A ranar Litinin 27 ga watan Maris, wasu daga cikin mazauna jihar Taraba, sun zargi jami’an Ayem A’Kpatuma (Tseren Kyanwa) ma’aikatan Soji na jihar suna cin mutuncin mutane, kuma suna bawa Makiyaya kwarin gwiwa wurin kaiwa mutane h
A yayin da ake samun mabanbantan alkaluma tsakanin manyan jami'an gwamnatin shugaba Buhari, Ministar kudi, uwargida Kemi Adeosun, ta aike da wasika zuwa ga shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, tana n
Wani mutum da ya kira kansa Saja Bako ne ya fara watsa rahoton cewar, gwamnatin tarayya ce da hukumar sojin Najeriya suka litsa sace ‘yan matan Dapchi a fadar gwamnati, kuma an kasha miliyan N80 domin tsara sace ‘yan matan da daw
Tsohon ministan tsaro na kasa, Janar Theophilus Danjuma (murabus) ya yi kira ga yan Najeriya su tashi su kare kansu daga masu kawo musu hari a garuruwan su. Danjuma ya fadi wannan magana ne a yau Asabar yayin da ya hallarci taron
Tsohon bulaliyar majalisar Dattawa, kuma jigo a jam'iyyar PDP, Sanata Rowland Owie, yace ‘yan Najeriya baza suyi kuskuren bari PDP ta dawo kan mulki ba a shekarar 2019. A wata zantawa da yayi da manema labarai na jaridar Vanguard
Hukumar ‘Yan Sanda ta kori ASP na ‘Yan Sanda bisa ga aikata babban laifi. Hukumar kuma ta tursasa wani ASP yin murabus na dole, bayan ta tsallake sha’anin kwamitin horaswa akan DCP, Godwin Nwobodo, inda ta kara masa matsayi zuwa k
Shugaba Muhammadu Buhari a jiya, a ofishinsa, a birnin tarayya, ya karbi ‘yan matan makarantar Dapchi da aka saki kuma ya bayyana cewa zai karbi mika wuyan ‘Yan Kungiyar Boko Haram. Shugaban kasar ya kara da cewa gwamnatinsa a sh
A yau Juma'a ne babban Direkta na Hukumar Binciken Sirri na kasa (SSS), Lawal Daura ya bayyana cewa hukumar ta SSS tayi amfani da hikimomi na diplomasiyya a maimakon karfin soji wajen ceto yan matan kamar yadda Shugaba Buhari ya
Sifetan Janar na hukumar yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ya tabbatar wa dukkan makarantun da ke yankin arewa maso gabas da ke fuskantar barazana daga Boko Haram cewa za'a samar da yan sanda da zasuyi gadin makarantun.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari