Labarin Sojojin Najeriya
Hukumar Sojin Najeriya ta bayar da sanarwan kama wani gagarumin dan Boko Haram da ake kyautata zaton yana daya daga cikin masu kitsa hare-haren da ake kaiwa a wasu sassan jihar Benuwe. Sanawarn tace an kama Aminu Yaminu ne wanda a
A kalla mutane 25 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon barkewar rikice-rikice a cikin kwanakin nan a wasu garuruwa dake jihar Benue. Har ila yau, mutane da dama sun jikkata kuma an anyi asarar dukiyoyi wanda aka kone su sakamak
Wani matashin dan shekara 20 mai suna James Egbe ya bayyana wa kotu da ke Abuja a ranar Alhamis 26 ga watan Afrilu a kan cewa ya saci wayar salula domin ya samu damar biyan kudin jarabawar WASSCE. Kamfanin dillanci labarai (NAN)
Hukumar yan sanda ta jahar Kebbi ta kama bindigogi 30 da wasu makamai 650 a kokarin kare jahar daga muyagun ayyuka. Kwamishinan yan sanda, Ibrahim Kabiru, yace sun sami bindigogi 13 kirar AK47, kirar pistol guda daya, guda shida
Ko a satin da ya gabata saida wasu 'yan majalisar wakilai biyu suka fice daga jam'iyyar ta PDP tare da komawa jam'iyyar APC mai mulki. Saidai a wannan karon dan majalisar ne da kansa ya bayyana ficewa daga PDP sabanin yadda aka
A kalla mutane 34 ne suka mutu a wasu garuruwa biyu dake karamar hukumar Guma na jihar Benuwe. Wanna ya afku ne bayan kisan kiyashin da akayi wa limaman coci 2 tare da mabiyansu 17 a garin Gwer na jihar ta Benuwe.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana harin da aka wani Coci inda aka kashe limaman cocin biyu da wasu mabiyansu a matsayin rashin rashin imani da wasu shedanun mutane suka aikata. An dai kai harin ne a yau Talata a Ukpor-Mbalom dak
Onneghen na wannan furuci ne a fadar gwamnatin tarayya bayan wata ganawar sirri da ya yi da shugaba Buhari a yau, Talata. Onneghen ya ce babu wani alkali da zai gama sauraron kara kuma ya ki yanke hukunci tare da bayyana yawan dag
Yunkurin harin na zuwa ne cikin abin da bai wuce sa'o'i 24 ba da wasu 'yan harin kunar bakin wake biyu, mace da namiji, suka kashe a kalla mutane bakwai a wani masallaci a Bama yayin sallar Asuba. Jama'ar garin Bama, mai nisan kil
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari