Labarin Sojojin Najeriya

Boko Haram za su mika wuya - Aisha Wakil
Boko Haram za su mika wuya - Aisha Wakil
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Lauya mai kare hakin bil-adama da kuma yin sulhu, Hajiya Aisha Wakil wanda akafi sani da Mama Boko Haram tace a kwana-a-tashi mayakan kungiyar Boko Haram za su mika wuya kuma su koma gidanjensu. A jawabin ta yi wajen taron neman t

Gasar harbi a hukumar soji: Mace ta bawa maza mamaki
Gasar harbi a hukumar soji: Mace ta bawa maza mamaki
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji ta 3 dake Rukuba a Jos ne ta shirya gasar. An kammala gasar ta tsawon kwana hudu da ta kuns