Labarin Sojojin Najeriya
Da yake Magana da manema kabarai a fadar gwamnati jim kadan bayan fitowa daga ganawar sirri da shugaba Buhari, Buratai, ya ce alhakin sa ne yake yiwa shugaban kasa bayani a kan al’amuran sojin kasa lokaci zuwa lokaci. Buratai ya b
Wani ma'aikacin ma'aikatar ilimi na tarayya ya maka hukumar 'yan sandan farar hula DSS a gaban wata babban kotun Abuja inda ya ke bukatar kotu ta kwata masa hakkinsa bisa kama shi da tsare shi da hukumar tayi ba bisa ka'ida ba. A
Hedkwata Guards Brigade da ke garin Abuja, tace tana sane da zanga zangar lumanar da 'yan shi'a ke yi kullum a birnin tarayya kuma bazata yi kasa a guiwa ba gurin tura rundunar ta matukar abin ya wuce makadi da rawa...
Mai magana da yawun rundunar a Maradun yace wani wanda ake zargi mai suna Mohammed Usman wanda aka tabbatar yana kan hanyar shi ta zuwa Sokoto don karbo to wasu makamai don amfanin tsagerun jihar Zamfara daga wani Malam Yellow wan
Shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki ya sake gayyatar Sifeta Janar na Hukumar Yansandan Najeriya tare da shugabanin hukumar tsaro ta farin hula DSS ta kuma shugaban sojojin Najeriya su bayyana gaban majalisar domin amsa t
Muhammadu Buhari ya cigaba da cewa, tun bayan da aka sake zabarsa a shekarar 2015 ya sake sabon salon a yakar cin hanci tare kuma da daukar matakai daban-daban da suka dace duk don a samu nasara a yakin da ake na dakile rashawar a
Rahotanni sa muka samu sunce a kalla fasinjoji 87 ne wasu yan bindiga sunka sace a hanyar Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa yan bindigan sun zabi mutanen da suka sace ne bisa yanayin tufafin da suke
Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya jagorancin taron lalata makaman. Akwai jami’an tsaro da wakilan kungiyoyi masu zaman kan su, na gida da na waje, da suka halarci taron. Jihar Zamafara ta dade tana fama da rigingimu daga
Jawabin ya kara da cewar mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kama tsohon tare da mayar das hi fursunan yaki. Yanzu haka dakarun soji sun dauki tsohon ya zuwa cibiyar duba lafiyar sojojin bataliya ta 192 domin cigaba da bashi kulawa
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari