Labarin Sojojin Najeriya

'Yan bindiga sun bindige Fulani a rugoginsu a Taraba
'Yan bindiga sun bindige Fulani a rugoginsu a Taraba
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Wani mazaunin Abbare, Alhaji Abubakar Abbare ya shaidawa majiyar NAIJ.com cewa babu-gyra-babu dalili yan bindigan suka kawo musu harin, ya kara da cewa mutanen Abbare sun dade suna zaune lafiya da yan kabilar Nyandan. Abubakar Abb