Labarin Sojojin Najeriya

Matsalar tsaro: Gwamnoni na son a sauke su Buratai
Matsalar tsaro: Gwamnoni na son a sauke su Buratai
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce zasu bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya sauke dukkan shugabanin hukumomin tsaro muddin suka kasa kawo karshen kashe-kashen da akeyi a kasar. Sai dai gwamnonin sun ce suna son su zauna tare da s

Shugaban 'yan daban Sakkwato ya shiga hannun hukuma
Breaking
Shugaban 'yan daban Sakkwato ya shiga hannun hukuma
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Hukumar Yan sanda reshen jihar Sakkwato da sanar da kama wani da ake zargin shine shugaban 'yan daba na Sakkwato wanda aka ce yana da hannu cikin aikata laifufuka da dama cikin shekaru hudu da suka wuce a jihar. Kakakin hukumar, D