Labarin Sojojin Najeriya
Edgal yace an kama Olurunrinu na jam'iyyar PDP dake wakiltan yankin Amuwo Odofin ne saboda ya ki ya mayar wa 'Yan sanda bindigoginsa a yayin da hukumar ta kwace dukkan bindigogin da aka mallake su ba bisa ka'ida ba kamae yadda Suf
Dakarun sojin Najeriya na Operation Lafiya Dole bataliya ta 159 sunyi nasarar damke wasu da ake zargin masu sayar wa 'yan Boko Haram man fetur ne a karamar hukumar Yusufari dake jihar Yobe bayan sun sami bayyanan sirri akan ayyuka
A kauyen Pissa, a karamar hukumar Borgu, ta jihar Neja, an samu sa'ar kamo yaron nan Abubakar Turuwa wanda ya kashe mahaifinsa Turuwa Ibrahim, bayan da uban wai ya ki yi masa adalci kan rabon shanaye tsakaninsa da dan-uwa nai
Hukumar FIRS tace ta samu sama da Naira tiriliyan 2.5 na haraji daga watan Janairu zuwa Yuni na 2018. Wannan yana cikin rahoton kudin shiga na rabin shekara da hukumar ta kai wa ma'aikatar kudi. An bawa kafofin watsa labarai...
Hukumar Yan sanda reshen jihar Katsina ta sanar da kama wani dalilin bindigogi mai shekaru 50 mai suna Safiyanu Amadu a jihar Katsina. Punch ta ruwaito cewa Amadu wanda dan asalin kauyen Barbelu ne dake karamar hukumar Bakori ya d
Gobe Asabar 14 ga watan Yuli ne za'a gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti da aka dade ana kwaraniya akansa a kafafen yadda labarai. Yan takara 35 ne zasu fafata a zaben kamar yadda Premium Times ta wallafa. Sai dai cikin 35 din,
Mutane uku ciki har da dan acahaba sun rasu sanadiyar fadowar da kwarankwatsa tayi akansu a Ijebu-Ode ta jihar Ogun. Lamarin ya faru ne a yau Alhamis bayan anyi wani ruwa kamar da bakin kwarya a garin. Mutanen da suka rasu dai mat
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Yakubu Gowon (murabus) ya hori hukumar sojin Najeriya ta tabbatar cewa ta sallami dukkan bara-gulbin jami'anta da aka samu da hannu da aikata laifuka kuma a yi musu shari'a domin ta wanke kant
Wata guda bayan da ta sanya mayatar game na talabijin da cewa yana iya zamo wa mutum tabin hankali, yanzu kuma, hukumar lafiya ta duniya, ya sake dora jarababbiyar sha'awar saduwa cikin jerin yiwuwar tabin hankali
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari