Gwamnatin Tarayya ta sake kama badakalar kudade har biliyan sittin a wata ma'aikata

Gwamnatin Tarayya ta sake kama badakalar kudade har biliyan sittin a wata ma'aikata

- Ana tafka sata ko a wanne zamani, PDP ko APC

- An kama wasu kudaden a hukumar NSITF

- Ko EFCC bata iya kama wasu saboda sun sha sun mazgaye

Gwamnatin Tarayya ta sake kama kudade har biliyan sittin a wata ma'aikata
Gwamnatin Tarayya ta sake kama kudade har biliyan sittin a wata ma'aikata

Kwamitin bincike da gwamnatin Tarayya ta kafa ta gano wata sabuwar badaqala a ma'aikatar Inshorar jama'a ta Nigeria Social Insurance, a Abuja.

Kudaden, wadanda sun kai har biliyan N67b, an gano an kashe su ne ta hanyar da bata dace ba.

Ministan ayyuka dai, Dr. Chris Ngige, yace lallai duk wanda rahoton ya sanya yana da alamun tambaya, zai fuskanci fushin hukuma, domin ba sani babu sabo.

DUBA WANNAN: Kasashen da suka dauki kofin duniya tunda aka fara gasar

Yazuwa yanzu dai, babu wani bincike da aka yi a ma'aikatu irin wadannan tun zzamanin Jonathan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng